Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka kankanar ki, gwanda da ayaba a wuri mai kyau saiki zuba madara, kankara da sugar ki motse idan kuma a frig zaki saka basai kinsa kankara ba fruit salad ya kammala sai sha. Idan kina bukatar fruit dayawa zaki iya saka mango, abarba, apple ko pineapple duka zaki iya sawa
- 2
NOTE:
Kwallayen watermelon sunada amafani ajikin Dan adam but a fruit salad is optional idan kina bukatar su saikiyi dasu kuma idan bakya bukata saiki cire 👌🏻amma gsky cirewar yafi dadi bisada baa cireba. - 3
Haka madara itama optional ce a fruit salad bakowa yake sakawa ba yadanganta idan kina bukatar ta ko kuma akasin hakan.
- 4
Baa bukatar sugar dayawa a fruit salad yakan canxa miki test yayi wani iri
- 5
Idan kika saka pineapple 🍍 dakuma orange 🍊 baa bukatar madara cox fruit salad dinki zaiyi daci 😱
- 6
Zyeee M@l@mi's kitchen
S@NW@ ADON M@T@ GROUP
Dan girman Allah kada ayimin editing
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Fruit salad
Yana na dadi sosai fruit salad sannan ga anfani ajiki.....INA son shansa musamman da dare Khady’s kitchen -
-
Yoghout fruit salad
Wanann hadin yayi matukar dadi naji dadinsa sannan iyalina sun yaba godiya ga ayzah and cookpad. Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
Fruit salad
Inason fruit salad saboda kayan marmari akwai kara lfy ga gyara fata#sahurricipecontestAyshert maiturare
-
-
-
More Recipes
sharhai