Pineapple, Orange and Carrot juice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#SallahMeal simple and refreshing

Pineapple, Orange and Carrot juice

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

#SallahMeal simple and refreshing

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Pineapple
  2. 2Carrots
  3. 2Oranges
  4. 1Ginger
  5. 1/4 cupSugar
  6. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka su fruits dinki kisa a blender kisa ginger ki zuba ruwa kiyi blending

  2. 2

    Sai ki tace kisa sugar kisa a fridge yayi sanyi ko kuma kisa ice

  3. 3

    Refreshing!

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes