Kiwi and pineapple juice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Refreshing juice

Tura

Kayan aiki

  1. 1pineapple
  2. 6kiwi
  3. 1medium ginger
  4. 1/4 cupsugar
  5. 3 cupwater

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka pineapple, kiwi da ginger kanana kisa a blender ki zuba ruwa aciki kiyi blending yayi lawshi

  2. 2

    Sai kitace kisa sugar

  3. 3

    Kisa a fridge yayi sanyi ko kisa ice

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (8)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Eh na kona biyu ina hawa ba Sosai ba

Similar Recipes