Simple Fry egg

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#childrendaywithcookpad Nayi bakin ciki da cookpad dina yasami matsala wannan kwai nayishi ne zandura a eggdish contest Allah bai nufaba gashi nadura aranar yara

Simple Fry egg

#childrendaywithcookpad Nayi bakin ciki da cookpad dina yasami matsala wannan kwai nayishi ne zandura a eggdish contest Allah bai nufaba gashi nadura aranar yara

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mint
3 yawan abinchi
  1. 4Kwai
  2. Maggi
  3. Albasa
  4. Green chilli
  5. Curry,thyme
  6. Salt

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Ga kayan hadina

  2. 2

    Zanraba egg York da egg white kuwanne zansa a bowl zandau egg York nasa curry egg nasa salt,thyme

  3. 3

    Zandura pan idan yayi tsafi ingoga oil sai inzuba egg York aciki inbarshi 5mint idan yagasu se inyanka dogaye se injera shi inbar sipes insa chilli insa, lawashi akuwane sipes se inzuba egg white asaman inbarshi yasuyo.

  4. 4

    Idan yasuyo sai inyi nannade inyanka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah yummy 😋😋😋😋

Similar Recipes