Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5mintuna
1 yawan abinchi
  1. 1mangwaro
  2. 1lemon tsami
  3. 5 cokalisuga
  4. ruwa yadda kike bukata

Umarnin dafa abinci

5mintuna
  1. 1

    A wanke mangwaro,a baye bsyan shi a yanke tsokar mangwaron a zuba ruwa a markada a blender a tace ruwan,ko kuma a gurza a abun gurza kubewa,a kara ruwa a tace,a matsa lemon tsami a ciki a zuba sukari a juya shi sosai,sannan a saka kankara ko a saka a cikin fridge yayi sanyi.

  2. 2

    Asha dadi lfy🤤

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
M's Treat And Confectionery
rannar
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes