French toast bread

Chef suad
Chef suad @suad123
Kano Nigeria

Abun karyawa Mai saukin dafawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 min
mutum 2 yawan abinchi
  1. Bredi
  2. Madara
  3. Kwai
  4. Butter
  5. Sinadatin dandano

Umarnin dafa abinci

30 min
  1. 1

    Zaki yanka bread dinki

  2. 2

    Sai ki pass kwai ki hada da Madara da sinadatin Dandano ki kada sosai

  3. 3

    Sai ki sa frying pan a lan wuta Lisa butter kadan

  4. 4

    Kisa yankakken bredi a cikin kwai ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef suad
Chef suad @suad123
rannar
Kano Nigeria
I love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes