Tortilla egg Samosa(fry and toast)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana snack nayiwa kaina ne yara duk suje school shine naketa tunani abunda zanci natashi na shiga kitchen kena kawai wana idea yazomu kuma yayi dadi sosai dan koda yara suka dawo narage guda tak sukaci sukace nayimusu suje school dashi ama nasu ban soya a oil ba gasawa nayi a frying pan yayi kyau yayi dadi sosai shine na daw pictures biyu duka wadan kagan kanaso sai kayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2tortilla bread
  2. 4eggs
  3. 1carrot
  4. Peas
  5. 1peper
  6. ginger and 1garlic 1
  7. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na dora tukuya nasa onion da grated pepper and garlic na soya sama sama sana grated Carrot da peas nasa curry, thyme da maggi

  2. 2

    Na fasa kwai na zuba aciki na soya na kwashe na ajiye yasha iska tukuna

  3. 3

    Na dawko tortilla dina sana nahada flour da ruwa kadan wadan zan like tortilla din dashi

  4. 4

    Na haba tortilla din ta biyu na shafame flour paste na linke kamar yadan kike gani a picture

  5. 5

    NASA filling dina na kara shafa flour paste a bakishi na rufe

  6. 6

    Sai na soya a oil

  7. 7

    Na hada mayonnaise da ketchup nasa yaji da maggi kadan

  8. 8
  9. 9

    Na yara kuma danayi sai na raba tortilla din gida 4

  10. 10

    NASA filling na linke

  11. 11

    Sai nasa oil kadan a pan na gasa

  12. 12

    Gashina yadan yayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes