Vanilla cake

Najma
Najma @cook_12709285
Kano State

Wannan yayi dadi kuma yayi laushi

Vanilla cake

Wannan yayi dadi kuma yayi laushi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa biyu
  1. Bota-250grm
  2. Fulawa-kopi biyu da rabi
  3. Siga-kopi daya
  4. Kwai-takwas
  5. chokaliFulebo-karamin
  6. chokaliBakar hoda-karamin
  7. Madara-babban chokali daya

Umarnin dafa abinci

awa biyu
  1. 1

    Dafarko xaki saka siganki a mixer dinki kisaka bota sai ki kunna kiyita mixing harsai yayi fari kuma sigan yanarke

  2. 2

    Sai kisa fulebonki ki mixing sai kiringa saka kwan ki daya bayan daya harkigama idan yakwabo sosai sai kisaka madaran garinki ki kwabashi sosai sai ki kashe mixern

  3. 3

    Sai kisaka bakin hota acikin fulawanki ki gauraya sai kisaka rabi ki samu spatula kiringa juyawa a hankali harsai ya hadu sai kikarasaka sauran ki kara juyawa ki gaurayashi a hankali sosai sai komai ya hade

  4. 4

    Kisamu paper liners kisa acikin cup cake pan dinki kixuxxuba amma karki cika saboda xe taso dama kinrigada kin kunna oven dinki yayi zafi sai kisa kigasa baya wuce minti 10-12 sai ki cire

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_12709285
rannar
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes