Scotch eggs

fatima sufi
fatima sufi @cook_16683541

#2206 wannan girki yana da matukar dadi ba kadan ba musamman in aka hada da lemo

Scotch eggs

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#2206 wannan girki yana da matukar dadi ba kadan ba musamman in aka hada da lemo

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nikkaken nama 1kilo
  2. 3Attaruhu
  3. Albasa guda 1 babba
  4. 5Kwai
  5. Fulawa
  6. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba kwai guda 4 a tukunya a dafasu

  2. 2

    A zuba nikakken nama a kwano, a jajjaga Attaruhu da albasa a zuba a cikin nama,a zuba sinadarin dandano guda 2 da gishiri ma daidaici da kayan kamshi

  3. 3

    A fasa kwai guda 1 wanda baa dafa ba a cikin naman..sai a zuba fulawa kadan ba dayawa ba a ciki

  4. 4

    A dauko kwan da aka dafa a baresu

  5. 5

    Sai a dauko hadin naman da kai a lulube dafafan kwan da nama sai a soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima sufi
fatima sufi @cook_16683541
rannar

sharhai

Similar Recipes