Vegetable couscous

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Wannan Girki yayi dadi sosai gashi bashida bata lokaci

Vegetable couscous

Wannan Girki yayi dadi sosai gashi bashida bata lokaci

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Couscous
  2. Kayan miya
  3. Nama
  4. Carrot
  5. Peace
  6. Mai
  7. Dandano, gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki sa mai a tukunya kisa couscous dinki amma rabi saiki soya shi yayi brown saiki dauko daya rabin ki sa aciki ki juya ki sa dandano da vegetables dinki wanda kika riga kika tafasa kisa ruwan zafi Ki juya kibarshi 2min

  2. 2

    Ki wanke nama saiki tafasa da kayan kanshi da albasa kisa nukakkun kayan miyarki ki soya da mai kisa dandano da curry da gishiri kirufe kamar 5min saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes