Umarnin dafa abinci
- 1
Fry grounded pepper, garlic and onion, fry medium
- 2
Add water, seasoning spices Sait, cover and let cook for 15 minutes
- 3
Add rice and Moringa, cook it should be done
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Chinese fried rice
For #teamsokoto you guys surprised meAnd you all made my day 🤗🤗🤗On Saturday and Sunday morning of 12th December i got some chats and calls of some apologizing for not being able to attend our cookout i was worried and hopeful at the same time and Boom! Over 60 women attended the largest no of authors we have gotten from a cookout Thank you all for the well wishes and Duas i really appreciate and i love you all for the sake of Allah 🥰 lets keep the momentum high 💃💃keep searching keep cooking keep sharing…. Jamila Ibrahim Tunau -
Dambun Shinkafa
I have made dambu on the app but yesterday @moon posted a very delicious looking dambu and i had to make mine even though it was not Thursday when we normally make #dambu 😀 #gargajiya #hausafood Jamila Ibrahim Tunau -
-
Coconut rice with grilled lamb
#WAZOBIA wana shikafa yayi dadi sosai da ruwa madara kwakwa ake dafa shikafa dashi Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
-
-
Parda chicken fried rice
Wana abici yawanci yan Indian keyisa da biryani rice ama ni senayi nawa da fried rice Maman jaafar(khairan) -
-
Fried rice With vegetables
Nafi gane nayi amfani da ruwan nama maimakon normal ruwa, kunji ban kara dandano wajan suyar shinkafar ba spices kawai na kara saboda na saka wadatatce wajan dahuwar naman kuma nayi amfani da ruwan naman ne wajan dahuwar shinkafar Shiyasa komai yayi daidai , Jika shinkafa yana sata saurin dahuwa kuma tayi miki kyau da wara-wara,. @matbakh_zeinab -
Mushroom rice
To wana shikafa nayishi da sawra dafafe shikafa da nakedashi a fridge kuma family suji dadinsa Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Eggplant sauce with boiled yam
#holidayspecial wana miya nayishi sabida oga yace yana bukata cewa na kona biyu banyiba, dayaje siyo eggplant se ya siyo guda tak a ganinshi wai yagan yanada girma , nace ai dazaran an tafasashi seya dawo karami to haka de nayi miya da guda daya ama yayi dadi sosai 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
Smoky Jollof Rice and peppered chicken with plantain
#SallahMeal Na kona biyu banyi jollof rice ba kuma abunda yasa shine oga baicika so jollof rice ba shiyasa bana yawa yisa to se gashi inata marmari shi shine nace to bari nayi koda kadan ne ni da yara muci ama abun mamaki jollof rice din yayi dadi Sosai har oga seda yaci hada nema kari 😂 Maman jaafar(khairan) -
-
Fried cauliflower and chicken
Wana abici yana rage kiba inda kinaso ki rage kiba to ki dinga yawa ci cauliflower Maman jaafar(khairan) -
Meat balls
Meat ball yanada dadi kuma ga sawki sarafawa kina iya yi stew dashi,ko kuma kisa aciki duk abici da kikeso Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Curry rice
You can eat this with grilled chicken,tofu sauce, pepperd chicken and many more.I eat mine with egg sauce so yummy # Khayrat's Kitchen& Cakes -
-
Fried Rice with coleslaw, Sobo and grilled chicken
Now my drafted recipes are coming to life 🤭 Jamila Ibrahim Tunau
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8285138
sharhai