Stir fry prawns and eggs Noddle

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Tura

Kayan aiki

  1. 2noddles
  2. 1peper
  3. 1green, yellow, red and orange bell peppers
  4. 1carrot
  5. Cabbage
  6. 2garlic
  7. Oil
  8. 4eggs
  9. Prawns
  10. 1Spring onions
  11. 1onion

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fara tafasa noddles dina(indomie), na soya kwai shima prawns din na soya sama sama

  2. 2

    Sai na kwashe na ajiye gefe, nasa oil kadan a pan din nasa onion da grated pepper and garlic na soya sama sama

  3. 3

    Sana sai nasa carrot da cabbage nasa curry kadan da maggi da ke ciki indomie din

  4. 4

    Na kara soyawa sana sai nasa noddles na dawko soyaye kwai da prwans na zuba

  5. 5

    Na yanka du bell peppers nasa da spring onions na barshi ma 2mn sai na sawke

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (4)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
@jaafar to the world!!🎉🎉🎉🎉👍🏽👏🏼

Similar Recipes