Alala da Romon kayan ciki

G Sarat
G Sarat @cook_17410590

Alala d Romon kayan ciki iyalaina sunyi farin ciki d abincin yayi dadi🥗#3006

Alala da Romon kayan ciki

Alala d Romon kayan ciki iyalaina sunyi farin ciki d abincin yayi dadi🥗#3006

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Kayan miya
  3. Kanunfari
  4. Tafarnuwa
  5. Kayan ciki
  6. Caveji caras
  7. Maggi curry
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bayan N surfa wake n wanke nasa attarugu albasa tattasai tafarnuwa kanunfari kadan, bayan an Niko nasa Maggi curyy Mai na kullu na dafa.

  2. 2

    Bayan na wanke kayan ciki n Dora a wuta n yanka albasa ya fara dahuwa bayan yayi Rabin dahuwa n zubar d ruwan nasa wasu tareda attaru albasa tafarnuwa Maggi curry citta sai Mai kadan,

  3. 3

    Bayan y dahu n yanka caveji d Cara's n Dan barshi minti 2 n sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
G Sarat
G Sarat @cook_17410590
rannar

sharhai

Similar Recipes