Ferfesun kayan ciki

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

kayan ciki kilo
  1. 1Kayan ciki kilo
  2. 1Mangyada ludayi
  3. 3Albasa manya
  4. 6Attaruhu
  5. Citta cokali 2
  6. Tafarnuwarabin tea spoon
  7. 8Maggi
  8. 1Onga kore
  9. cokaliCurry rabin
  10. Gishiri dan kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xakiwanketas kidora awuta kisa albasa da gishiri da citta kadan kitafasashi tsawon minti 10

  2. 2

    Saikisa kayan hadinna duka aciki

  3. 3

    Kikara ruwa litter 1da rabi

  4. 4

    Kibarshi yakai awa 1 awuta yana nuna

  5. 5

    Idan kinga yayi kauri saiki sauke shikenan angama insha Allah

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
MAMAN Fadeela
MAMAN Fadeela @cook_18425944
rannar

sharhai

Similar Recipes