Tura

Kayan aiki

  1. Indomie daya
  2. Koren tattasai
  3. Jantattasai
  4. Tarugu
  5. Ruwa
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakayi markadin tattasai ja da Kore da tarugu

  2. 2

    Sai a siya da mai inya soyu ayi sanwa idan ta tafasa azuba in domie

  3. 3

    Data da fu shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes