Irish pizza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Irish
  2. Maggi
  3. Albasa
  4. Tarugu
  5. Kafi likita
  6. Mai
  7. Kwai
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fere Irish dinki ki aje ki wanke shi sai saka gishiri

  2. 2

    Sai ki soya shi idan ya soyu saiki dauko kwai ki kada ki hada da albasa maga kafi likita tarugu

  3. 3

    Bayan ya suyo zai kuwa wannan Irish ne a cikin kwai ki kada Sannan ki zuba su a cikn dannarki kina iya juyawa ida ya nuna

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady
Khady @khadys
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes