Kayan aiki

20mitues
1 yawan abinchi
  1. Akwai
  2. Dankali
  3. Tafarnuwa
  4. Albasa
  5. Curry
  6. Maggi
  7. Danyar citta
  8. Koran tatasai
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

20mitues
  1. 1

    Da farko, na dafa dankalin turawa na, a jiye shi a waje Daya, sannan na Dan soya, Mai da tafarnuwa, da attaruhu, da albasa, da suka soyu se na zuba ruwa, akansu, kada se na Bari ya tafasa, sannan na zuba dankalin da na dafa, Kuma nayan kankashi,ya se na fasa kwai ma na kada shi, na zuba na Dan Kara tafarnuwa kadan, na Dan bashi wasu mitinuni se na sauke,

  2. 2

    Ana iya cin wannan Miya da shinkafa, taliya, ko maccaroni, ko gura 😊🤤

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Bakiyawa miyan nan adalci ba duk irin yadda kikayi mishi hadin nan baki zankada mishi hoto a plate ba🤩😂@cook_29516083

Similar Recipes