Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausa
  2. mai na soya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalinki ki wake ki zubarda ruwan saiki saka gishiri kadan ki gauraya saiki saka shi cikin mai me zafi ki rufe da marfin tukunya saiki maida wutan low inya dauko soyuwa saiki kara wutan ki barshi abude yakarasa soyuwa saiki kwashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes