Creamy fruit delights

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#ramadansadaka wana hadin fruits din yayi dadi sosai nayiwa friends din oga ne dasukazo shan ruwan gidan mu kuma Alhamdulillah suji dadinsa

Creamy fruit delights

#ramadansadaka wana hadin fruits din yayi dadi sosai nayiwa friends din oga ne dasukazo shan ruwan gidan mu kuma Alhamdulillah suji dadinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Apples
  2. 2bananas
  3. 2pears
  4. 2oranges
  5. red and 1 cup green Grapes 1 cup
  6. Pistachios
  7. Dried raisin
  8. 1 cupheavy cream
  9. 1/2 cupyoghurt
  10. 1/3 cupcondensed milk
  11. 1/4 cupevaporated milk

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwa bukuta

  2. 2

    Zaki gyara pistachios dinki, Pistachios Kamar gyada yake sede shi zaki ganshi kamar green inda ki cireshi daga gidashi kuma yanada kyau ajiki mace sabida yana karawa mace niima inda kina cinsa

  3. 3

    Sai ki yanka su fruits dinki kanana ki dawko bowl ki zuba heavy cream kidanyi whipping dinshi

  4. 4

    Seki zuba condensed milk kicigaba da whipping har sekigan ya danyi kawri

  5. 5

    Sekisa yoghurt ki dawko fruits dinki ki zuba ki hadesu sosai

  6. 6

    Seki zuba evaporated milk ki kara hadewa sekiyi serving sana ki dawko raisin da pistachios ki zuba akanshi

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes