Sweet potato with miyar dage_dage

tm~cuisine and more @cook_26800403
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa fere dankali a soya a yanka shi, sai a wanke, sannnan a barbada gishiri sae a soya
- 2
A soya kayan miya asaka curry da spices kar miyar tayi kauri sosaii
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Sweet potato balls
Wannan dankalin yanada dadi sosai musamman wasu basa son dankalin Hausa idan ansy amma idan Anyi irin wannan Sai yayi dadi #Ramadanreceptcontest habiba aliyu -
Potato ball
Dankalin hausa yanada farin jini g yara sosae saboda dan-danon shi😋sabida haka idan yaronki bayason dankalin turawa ki jarraba n hausa inshaAllah zae cii. hafsat wasagu -
-
-
Sweet potato drink
😆😆😆😆Hahahah,sweet potato yau qarya ka taqare ,Sabon salooo 😆😆😆naqirqirishine kuma yau da shi niyi breakfast Hahahaha Umma Ruman -
-
-
-
-
-
-
-
Sweet potato croquettes
Naji dadin wannan dankalin sosai nida iyalaina kuma nasamu recipe din wurin menurahma bebeji ngd sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
Peppered Sweet Potatoes
Sanyi ya shgo saida maganin mura 😤Yakamata mata mu rika chanza abubuwa d dama ba wai kawai a abu daya ba Ana he mai.. Mum Aaareef’s Kitchen 👩🍳 -
Dafaffen dankalin Hausa da miyar cabbage
Ni da iyalaina munji dadin wannan girki wlh alhmdllh😍😋 Sam's Kitchen -
-
Sweet potatoes chips
Lokacin dankalin hausa ne kuma Yana da kyau a dinga saffara abinci ta hanya daban daban.yana da dadi musamman awajen yara Ummu Aayan -
-
Hadin dankalin hausa mai kwai
Naji dadin wanna hadi ba kadan ba ina kokarin har kullum in sarrafa dankali tako wane hanya domin jin dadin iyalina. Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13875411
sharhai