Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsFlour
  2. 1and half Butter
  3. and half cup of sugar 1
  4. 6Eggs
  5. Vanilla flavour
  6. 1 tspBaking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a Fara mixing butter da sugar se ya Fara haske se a Fara kwai a zuba.

  2. 2

    Sannan a tankade filawa a zuba tareda baking powder da vanilla flavour

  3. 3

    Se Kama zubawa paper cups a na sakawa a oven idan ya gasu a cire

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zahra
Fatima Zahra @Zarah_treat
rannar
Sokoto

Similar Recipes