Cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsFlour
  2. Butter milk1cup
  3. Sugar 1and half cup
  4. 5Eggs
  5. Baking powder 1 and half tspn
  6. Butter 1and half cup
  7. Vanilla flavour 1 tspn
  8. Coconut flakes optional

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ayi mixing sugar da butter se yayi fluffy se arinqa qara kwai daya bayan daya ana mixing idan yayi fluffy se zuba flour da baking powder da flovour arinqa juya wa ana hadawa da butter milk. Idan an gama idan kana son coconut flakes zaka zuba se a kunna oven ye zafi idan ye zakfi se ki shafa butter a baking fan ki juye batter ki baking.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes