Tura

Kayan aiki

  1. 1.shinkafa
  2. 2.zogale
  3. 3.mai
  4. 4.kuli kuli
  5. 5.magi
  6. 6.barkono
  7. 7.tumatir
  8. 8.albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fara dafa shinkafar ki kibarta tasha iska sannan sai ki daka kuli kuli tare da magi barkono ki kuma soya manki

  2. 2

    Bayan kin gama sai ki yanka tumatir dinki da albasa ki dauko shinkafar ki datasha iska ki saka kayanki da kika hada da kuma zogale ki kwada

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Abinchin mu na gargajiya nada dadi da kuma karin lafia 😋😋

Similar Recipes