Garau garau

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari

Wannan challenge ne daga cookpad Hausa #Foodex#cookeverypart#worldfoodday

Garau garau

Wannan challenge ne daga cookpad Hausa #Foodex#cookeverypart#worldfoodday

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Kanwa
  4. Mai
  5. Albasa
  6. Lettuce
  7. Tumatur
  8. Yaji barkono
  9. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki fara ɗora tukunyarki saiki xuba ruwa idan sun fara xafi saiki wanke wakenki dakinka gyare ki xuba saiki xuba kanwa

  2. 2

    Bayannan ki rufe wakenki yayita dahuwa harsai yakusa nuna saiki xuba shinkafarki kiƙara juyawa kirufe ta dahu

  3. 3

    Daganan saiki duba idan sunyi laushi saiki wanke kusaka maggi da ruwa dai dai wanda xai ida nuna maki ita saiki saka leda kirufe shinkafar kisa murfi ki rufe kibarta idan ta ida nuna saiki sauke

  4. 4

    Damachan kin daka yajinki kinsa masa kayan yaji cittah,tafarnuwa kin daka kin tankaɗe ki soya manki da albasa

  5. 5

    Saiki wanke lettuce ɗinki da tumatur da albasa kisaka lettuce ɗinki a gefunan plate kamar yadda kuka gani nayi saiki xuba shinkafarki atsakiyya saman lettuce kiɗora tumatur shikenan our garau garau is ready 🤤😋
    NRS, JIKAN YARI KITCHEN

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
rannar

sharhai (4)

Similar Recipes