Cookies

Zainab Jari(xeetertastybites)
Zainab Jari(xeetertastybites) @08165619371z
Sokoto,

Cookies kamar biscuits yake zaa iya ci da tea

Cookies

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Cookies kamar biscuits yake zaa iya ci da tea

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti ashiri
5 yawan abinchi
  1. Flour cup biyu
  2. Kwai daya
  3. cupSugar rabin
  4. Buttet spoon biyu
  5. Flovour
  6. Baking powder spoon half

Umarnin dafa abinci

minti ashiri
  1. 1

    Kiyi mixing sugar,butter kwai wuri daya

  2. 2

    Ki tankadai flour dinkin sai ki zoba cikin sugar,butter,kwai ki sa flavour da baking powder ki juya wuri daya ki saka ruwa kadan

  3. 3

    Sai kiyi amfani da cookies shaper kifitar da shape kiyi baking for 10 minutes..enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Jari(xeetertastybites)
rannar
Sokoto,
Am zaynab jari by name, studying @ udus,live in skt I love cooking .........
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes