Bread

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Nagodewa cookpad da mom nash dakuma Aisha babagana kyari suna karfa famin wurin yin abinda bantabayiba ina godiya #teamyobe

Bread

Nagodewa cookpad da mom nash dakuma Aisha babagana kyari suna karfa famin wurin yin abinda bantabayiba ina godiya #teamyobe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsFulawa
  2. Koyi daya
  3. 1 tspGishiri
  4. Madara cup 1
  5. 2 tspYeast
  6. 1/4 cupButter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada dry ingredients naki dukka se ki gauraya se kisa koyi kisa butter se kisa ruwan nadaranki kofi daya kidama yazama haka kamar yadda kike kallo

  2. 2

    Se kibarsa yatashi kamar na Minti 30 se kikara murzawa kibuga se kinade kisa a baking pan naki kibarsa kamar na awa Daya yatashi kamar yadda kike Gani

  3. 3

    Inyatashi kishafamar ruwan koyi akai se kigasa inyagasu kishafa butter akai kina cirewa se kibarsa yahuce shikenan se ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes