Fish pie

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Inayi akoda yaushe dan nishadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Fulawa kofi
  2. Sugar kadan
  3. Gishiri kadan
  4. Koyi daya
  5. 1Madara sachet
  6. 2 tbspButter
  7. Albasa
  8. Attaruhu
  9. Kayan kanshin
  10. Dandano
  11. Dankali
  12. Kifi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kihada fulawa da gishiri da sugar da madara ki garwaya

  2. 2

    Sekisa butter kimurza se kisa koyi se kisa ruwa daidai gwargodo ki dama yayi kyau kamar yadda kike gani

  3. 3

    Se kiyi abun ciki kisoya albasa,attarugu inyasoyu kisa kifi kisa dandano da kayan kanshin se kisa dafaffen dankali kigarwaya komai ya hade shikenan se ki ajiye ya huce a gefe

  4. 4

    Se kiyi flatting kisa a cutter kisa hadin kifinki se ki rufe shikenan haka zakiyi har yakare

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes