Lemon citta da na'a na'a

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
Tura

Kayan aiki

  1. Ciita danye
  2. Sugar
  3. Na'a na'a
  4. Ruwa
  5. Tiara pineapple and coconut

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki kankare bayan cittan ki sannan ki yayyanka kanana kisa a blender sannan
    Ki wanke na'a na'a kisa a blender sannan kisa ruwa kiyi blending

  2. 2

    Sannan ki tace ki Kara ruwa kisa tiara da sugar kadan

    Sannan kisa a fridge yayi sanyi ko kisa kankara
    Asha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes