Tura

Kayan aiki

  1. Bula
  2. Garin kuli-kuli
  3. Maggi
  4. Daddawa
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za'a yayyanka bula idan an Gama se a tsane a gwa-gwa.

  2. 2

    Se a hade kuli da daddawa a daka se a zuba aciki tareda tarugu da Maggi da Mai a yamutse.aci dadi lfy😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zahra
Fatima Zahra @Zarah_treat
rannar
Sokoto

Similar Recipes