Lemun mangoro

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Hhmm Yanada dadi sosai sbd hubby na da yarana suna sonshi sosai shiyasa kullum inadashi acikin fridge dina

Lemun mangoro

Hhmm Yanada dadi sosai sbd hubby na da yarana suna sonshi sosai shiyasa kullum inadashi acikin fridge dina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Mangoro
  2. Sugar
  3. Lemun tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiyanka mongoro dinki kibare bayanta sai kixubata a blender kisa sugar kimatse Lemun tsami aciki kinika bayan kin nika sai kitace kisa flevo shikenan sai kisa a gidan sanyi idan yayi sanyi sai asha 😋😋😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes