Lemun Ginger

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5mintuna
3 yawan abinchi
  1. 3Citta
  2. 2Lemun tsami
  3. Sugar dai dai bukata

Umarnin dafa abinci

5mintuna
  1. 1

    Zaki wanke citta ki zuba a blender ki markada

  2. 2

    Sai ki tashe ki zuba ruwan lemun tsami da sugar

  3. 3

    Sai ki zuba kankara ko kisa a fridge

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes