Soyayyen bread

mufeedat marhaba restaurant
mufeedat marhaba restaurant @Mufeedat12

Wannan hadin na daban nehh

Soyayyen bread

Wannan hadin na daban nehh

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Kwai
  3. Attarugu
  4. Maggi
  5. Nonstick pan
  6. Mai
  7. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Hada Fulawa bada yawa wa sai kwai maidan yawa sannan adaka attarugu a zuba tareda maggi da albasa a karkada

  2. 2

    Sannan a dauko nonstick pan (abun suya da baya lakewa)sai adan shafa mai dama cen an yayyanka breadi

  3. 3

    Sai a tsoma shi a cikin hadin kwai sanna sai asoya shi ko ince a gasa shi dan ba mai da yawa ake so ba

  4. 4

    Idan gefe daya ya soyu sai a juya gefe daya ya soyu shikenan an kammala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mufeedat marhaba restaurant
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Aikuwa wannan hadin na daban ne 😋👍

Similar Recipes