Macroni da souce na soyayyen kifi da cheese

Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
Sokoto

Munada hanyoyi da dama na sarrafa macroni a jarraba wannan hadin #sokotogoldenapron

Macroni da souce na soyayyen kifi da cheese

Munada hanyoyi da dama na sarrafa macroni a jarraba wannan hadin #sokotogoldenapron

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mutum biyu
  1. Macroni kofi daya da rabi
  2. Kifi yanka uku
  3. Cheese yanka biyu
  4. Maggi biyu
  5. Kwai biyu
  6. Attarugu uku
  7. Albasa daya
  8. Carrot daya
  9. Yankakken cabbage rabin kofi
  10. Masala curry rabin cokalin abinci
  11. Gishiri cokalin shan shayi
  12. Citta da tafarnuwa gari rabin cokalin shan shayi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ka kayan da nayi amfani dasu wajen girkin

  2. 2

    Da farko na dora tujunya a wauta na zuba ruwa kofi ukku, na wanke kwai sosai na saka acikin tukunya na saka gishiri na barshi y dawo na tsawon mintuna 5, daga baya na saka macroni acikin kwan suka ci gaba da dahuwa na tsawon mintuna ashirin.na juye na sa ruwan sanyi na dauraye na zube a kula.

  3. 3

    Na yanka carrot da albasa, na gyara kifi na cire masa kaya, na jajjaja attarugu

  4. 4

    Na zuba kifi na kwanun soya, na saka attarugu, albasa, carrot na juya sosai, nasaka maggi, curry, citta da cabbage na juya sosai daga karshe na bare cheese na dora a sama na rage wuta harseda cheese din ya narke na sake juyawa na kwashe.

  5. 5

    Daga karshe na zuba a plate na bare kwai na yanka.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
rannar
Sokoto
I love cooking,i love been creative and I love sharing my recipies 💓❣️💃
Kara karantawa

Similar Recipes