Dankalin Hausa da miyar tankwa

Gumel
Gumel @Gumel3905

Dankalin Hausa na da dadi ga saukin sarrafawa ana iya ci da yaji ko miya, ana iya soyawa ko a dafa

Dankalin Hausa da miyar tankwa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Dankalin Hausa na da dadi ga saukin sarrafawa ana iya ci da yaji ko miya, ana iya soyawa ko a dafa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin Hausa
  2. Mai
  3. Taruhu da albasa
  4. Maggi da kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A fere Dankalin awanke se a dora mai a wuta idan yayi zafi se a zuba Dankalin aciki idan ya jima se ajuya har se yayi golden brown se a sauke.

  2. 2

    Yanda zaki hada miyar tankwa a jajjaga taruhu da albasa se a dora mai a wuta idan yayi zafi se azuba ake juyawa idan ya fara dahuwa se asa Maggi da kayan kamshi idan ya jima se a sauke aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes