Tura

Kayan aiki

  1. Abarba qwallo daya
  2. Apple green guda biyu
  3. Citta danya
  4. Beetroot guda biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke qyalen tatarki ki aje gefe
    Zaki fere abarbarki da beetroot sanan ki kankare cittarki Ki cire yayan cikin apple dinki sai ki dauraye kiyi slicing

  2. 2

    Kisamu blender dinki ki zuba aciki da ruwa ki niqa har yayi laushi

  3. 3

    Sai ki tace kisa ah fridge yayi sanyi idan

  4. 4

    Idan kuma kina da buqatan flavour da sugar duk zaki iya sawa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

Similar Recipes