Jallop rice

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

Wannan jallop din tayi matukar dadi #hug @ jaafar,@sms kitchen,@yar mama

Jallop rice

Wannan jallop din tayi matukar dadi #hug @ jaafar,@sms kitchen,@yar mama

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
3 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Zaki fara tafasa shinkafarki ki mata half done sai ki tace ta ki aje a gefe dama kinyi greating din Kayan miyarki saiki zo Dora manki ki Dan soya shi sai ki zuba kayan miyar ki Dan soya shi sama sama sai ki tsaida ruwa ki barshi ya tafasa

  2. 2

    Idan ya tafasa saiki zuba shinkafarki ki zuba Maggi da spices ki juyeta sai ki zuba albasa sai KO rufeta idan tayi sai ki sauke, shike nan ta kammala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya sabo abubakar
rannar
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes