CHIN-CHIN

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFulawa
  2. 3 cupsMai
  3. cupSugar half
  4. Biscuit 1pack
  5. Gishiri half teaspoon
  6. Butter 6tablespoon
  7. Baking powder half teaspoon
  8. 2Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fara jika biscuit dinki da sugar kwai gishiri baking powder har sai sugar ya narke gishiri kuma kadan zaki saka

  2. 2

    Bayan sugarn ya narke sai kisaka butter dinki

  3. 3

    Bayan kin saka butter sai kisaka fulawa dinki ki murzashi sosai har sai yayi laushi komai kuma yayi daidai

  4. 4

    Bayan ki kagama sai ki barbada fulawa a tray sannan sai ki fara dibar fulawar kina murzawa kina yankawa

  5. 5

    Sai ki dora manki a wuta kisaka mishi albasa saboda karni sannan in man yayi zafi sai ki fara soya chin-chin dinki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai

Similar Recipes