Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupFulawa
  2. 1/2 cupButter
  3. 2Kwai
  4. Sugar 4 tablespoon
  5. Baking powder ½ teaspoon
  6. Cocoa powder
  7. Colour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara mixing na sugar kwai banking powder har sai yayi laushi

  2. 2

    Sannan sai ki saka butter kikara mixing har shima yayi bayan yayi

  3. 3

    Sai ki zuba fulawarki kiyi mixing har sai tayi laushi sosai

  4. 4

    Sannan said ki saka a baking papers ki dora akan pan ki gasa

  5. 5

    Sai ki raba batter din gida uku dayar kisaka mata kala dayar kuma ki saka mata cocoa powder da chocolate kala kiyi mixing

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

Similar Recipes