Kayan aiki

  1. 4 cupfulawa
  2. 1/4butter
  3. 1Kwai
  4. 1/4 cupmadara gari
  5. 1/2 cupsugar
  6. 1 tspBaking powder
  7. 1/2 tspGishiri
  8. Mai
  9. Flavor
  10. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki hada dry ingredients dinki.

  2. 2

    Sai ki saka butter ki murza shi,ki fasa kwai aciki ki murza,sai ki saka ruwa da flavor.

  3. 3

    Ki murza ko'ina har y hade jikinsa.

  4. 4

    Sai ki guzura ki mulmulashi yy tsawo,sai ki yanka girman da kikeso.

  5. 5

    Sai ki daura pan a wuta,ki saka mai yayi zafi,sai ki soya cincin dinki.

  6. 6

    Idan yayi golden sai ki tsame,ki tsane acolender

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes