Moimoi

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Barkanmu da ibada Allah yasa karbebbe mukeyi#ramadankareem

Moimoi

Barkanmu da ibada Allah yasa karbebbe mukeyi#ramadankareem

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. Wake kofi 3
  2. Albasa 2
  3. Attaruhu 3
  4. tattasai 6
  5. Mai manja
  6. Dandano
  7. Kayan kanshi
  8. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanke wakenki tas kisa mata albasa, attaruhu da tattasai kimarkada yayi laushi

  2. 2

    Sekizo kisamata kayan Dan dano da kayan kanshi kisa Mai da manya ki juya kisa mata ruwan dumi yadda kikeson kaurinsa inkinada container nayin moimoi

  3. 3

    Se kisa Mai kadan ko manja ke kizuba kullinki in bakida kidaure a leda se kijera a steamer kirufe

  4. 4

    Zuwa minti 30/1 awa daya shikenan yadahu kisauke se ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai (10)

Similar Recipes