Zobo drink

saraal's Kitchen
saraal's Kitchen @Chef_Deeyah

Special zobo drink (no sugar)

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zobo
  2. Water
  3. Sprite
  4. Ice
  5. Mint leaves
  6. Cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wanke ganyen zobo Sai ki zuba ruwa aciki

  2. 2

    Ki Dora a wuta ya tafasa sosai

  3. 3

    Sai ki dauke ki tace

  4. 4

    In ya huce Sai ki hada da Sprite, mint leaves,da yankaken cucumber da ice

  5. 5

    In yayi sanyi Sai a sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
saraal's Kitchen
saraal's Kitchen @Chef_Deeyah
rannar
cooking is my hobbyIG: @__deeyah @___saraalTiktok @deeyah___a
Kara karantawa

sharhai

Brenda Njemanze
Brenda Njemanze @grubskitchen
@sadeeyah_ali please can you add ice in my own fully loaded zobo cup

Similar Recipes