Dambun masara

ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
Kaduna

#teamtrees gaskiya hausawa akwai su da hikima domin wannan girki daga yankin su ya futo

Dambun masara

#teamtrees gaskiya hausawa akwai su da hikima domin wannan girki daga yankin su ya futo

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsakin masara
  2. Gyada
  3. Man gyada
  4. Kayan dandano
  5. Alaihu/zugale
  6. Tarugu
  7. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara tsakin ki ki wanke shi ki samu tukunyar dambu ki zuba ki dura a wuta in kuma baki da tukunyar danbun zaki samu tukunya ki zuba ruwa dan daidai zai ki samu abinda zai rufe ruwa yadda baxai hauru sama ba Sai kiyi amfani daita

  2. 2

    Sai ki rufe ki bar shi ya turara Sai ki sauke ki samu ruba Mai kyau ki Joye Sai ki xuba kayan hadin ki ki joya su

  3. 3

    Sannan ki sa alaiyahu Ku zogale ki kara joyasu sosai Sai ki kara Mai dashi tukunya kibarshi ya turara sosai Sai ki sauke kisa Mai shikenan Sai shi amma ki tanaji ruwa kusa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
rannar
Kaduna
ina matukar kaunar girke kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes