Oriental rice

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
1 serving
  1. Shinkafa
  2. Mai
  3. Karas
  4. Koran wake
  5. Nikakken nama danye
  6. Maggi
  7. Kayan kanshi
  8. Curry
  9. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Kisa Mai arukunya saiki daura akan wuta idan yayi zafi

  2. 2

    Saiki zuba wankakkiyar shinkafarki dakika tsane ruwan akwando saiki soyata aman nadan wani lkc

  3. 3

    Saiki ta juyawa nadan mintina saikisa curry da ruwan dumi

  4. 4

    Yadda zaidafa miki shinkafarki saikisa magi kijuya kirufe da poul paper kibarshi for some mins ruwan y tsotse

  5. 5

    Saiki dauko wannan danyan nikakken naman kisa da kayan kanshi da tafarnuwa

  6. 6

    Saiki Bude kibude kisa karas da Koran wake kijuya ki Kara rufeshi Dan mins 3/5mns saiki sauke done✅

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumayya Abubakar Adam
Sumayya Abubakar Adam @sumayyaAbubakarAdam
rannar

sharhai

Similar Recipes