Jallof rice

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
mutane 3 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Zaki gyara kayan miyan ki ki gretting dinsu saiki zuba mai atukunya yasoyu

  2. 2

    Saiki kawo kayan miyan ki kizuba saiki sa kayan kamshi

  3. 3

    Jallof saiki rufe shi na minti 5 saiki tsayar da ruwan girkin kimaida murfi kirufe

  4. 4

    Ki kizuba kirufe bayan kamar minti 7 saiki kawo yankakiyar albasar ki da karas

  5. 5

    Kizuba kijuya saiki rufe shikenan kibar ta takarasa kisauke

  6. 6

    Idan yatafasa saiki kawo maggi kisa kiwanke shinkafar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Abubakar
Fatima Abubakar @Sweetandsnacks
rannar

sharhai

Similar Recipes