Basmatic rice

Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
Jakara Yan Gurasa

Tanada dadi abaki inason girkata sabida Idan kana cikinta kamar taliya kakeci ga gardi

Basmatic rice

Tanada dadi abaki inason girkata sabida Idan kana cikinta kamar taliya kakeci ga gardi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Basmatic
  2. Mai
  3. Maggi
  4. Curry
  5. Spices
  6. Attaruhu
  7. Albasa
  8. Olive
  9. Ganyemai kanshi
  10. Ruwan nama
  11. Kayan miya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu shinkafarki kidafa kitace ki soya mai kisa albasa kayan kanshi ki soya kizuba attaruhun da sauran sindari kisoyasu sosai sannan kizuba shinkafa kisa curry ruwan nama kisa olive aciki da ganye mai kanshi takarasa a haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes