Shinkafa da miya

Ambe
Ambe @cook_18994648
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Nikakken kayan miya
  3. Maggi
  4. Mai
  5. Kayan kanshi
  6. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sa ruwa su tafasa kisa shinkafa ki barta ta kusa dahuwa saiki tace ki koma azawa a wuta ta nuna saiki sauke

  2. 2

    Zaki soya mai kusa kayan miya dasu maggi da tafasashen nama da kayan kanshi saiki bari miyar ta soyu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ambe
Ambe @cook_18994648
rannar

sharhai

Similar Recipes