Hadin dankalin hausa

Memxee smart
Memxee smart @cook_18533832

Hadin dankalin hausa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Tattasai,attarugu,albasa
  3. Citta da fatarnuwa
  4. Seasonings nd spices
  5. Man gyada
  6. Kwai
  7. Koran tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki Fara fere dankali ki yanka saikisa gishiri ki soya ki ajiye aside

  2. 2

    Saikisa Mai kadan a frying pan kisa albasa kisa citta da tafarnuwa

  3. 3

    Saikisa jajjagaggen kayan Miya kisa curry,thyme,Maggi cubes

  4. 4

    Saikisa soyayyen dankalin ki juya sosai ya hade saiki fasa egg guda 3 ki zuba aciki kinjujjuya kisa murfi ki rufe

  5. 5

    Kibarshi for lyk 2mns saiki Bude kisa koren tattasai kinashi 1mns saiki sauke

  6. 6

    Shikenan kin Gama idan kinaso Zaki kqnkare carrots kisa aciki Kuma zaki iyasa splash of meat stock

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Memxee smart
Memxee smart @cook_18533832
rannar

sharhai

Similar Recipes