Danwaken danyan shinkafa

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Kai Masha Allah yanadadi sosai

Tura

Kayan aiki

1da Minti 30min
2 yawan abinchi
  1. Shinkafa wanda kariga aka jika aka nika cup1
  2. Flour cup1
  3. 1 tbspKuka
  4. Kanwa

Umarnin dafa abinci

1da Minti 30min
  1. 1

    Kijika shinkafanki na tuwo se kinika Kofi daya sekisa flour da kuka da kanwa kidama yayi kamar haka

  2. 2

    Karkidama da tauri Dan zaiyi tauri danwaken naki daidai zaki dama

  3. 3

    Se kicire kisa Mai yaji Maggie albasa koyi da tomatoes sekici abunki zakiban labari

  4. 4

    Se kijefa a ruwanda yake tafasa kibari yadahu natsawon Minti 10

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes