Kayan aiki

40mnt
4 servings
  1. 2Cucumber
  2. 3lemon
  3. 2Ginger
  4. Sugar
  5. 2lrt of water

Umarnin dafa abinci

40mnt
  1. 1

    Zaki wanke cucumber a fere bayan a daddatsa ta

  2. 2

    Ginger itama afere bayan ta a daddatsa ta a hade cucumber da ginger ayi blending din su sai ka tace

  3. 3

    A matse lemon a tace su a zuba cikin cucumber din nan asa sugar a motsa sosai

  4. 4

    Asha lfy

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Baraka Musa
Baraka Musa @cook_36664705
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes