Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba madara a roba,ruwa,sugar,flavour
- 2
Seki zuba gurzazzar kwakwarki ki motsa gaba daya kizuba a mazubi ko leda
- 3
Seki saka yyi qanqara
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Alawar madara
Ina son alawar madara sosai😋😋😋gashi tayi dadi sosai batayi sugar sosai ba madara tafi yawa a cikinta😋 Sam's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Kunun Madara
Kunun madara yanada abubuwa da dama farko yanada dadi sosai, yanada kusarwa, yanada sauki, ina son kunu sosai amma idan aka saka masa couscous ko shinkafa gsky bai dameni ba shiyasa ma nayi kunun madarata bansa masa komai ba idan mutum yana so zai iya saka couscous manya a ciki Sam's Kitchen -
-
-
-
Alawar madara 2
#ALAWA wannan alawa yara suna matukar sunshi kuma bashida zakin dazai cutarda yara Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
-
Tuwon madara
Ina San alawar madara sosai shiyasa nake yinta gata da saukin sarrafawa Safiyya sabo abubakar -
-
Alawar madara
Wannan alewar anayinta ne da madara,tanada dadi sosai,kuma tanada amfani a jiki,yara harma manya kowa yanasonta. M&H Red Velvet Bakery(Hussaina Tudu) -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16303807
sharhai (3)